Wata mata ‘yar Najeriya tace idan Albashin mutum Naira dubu dari biyarne bai kamata ya fara neman soyayya ko aure ba saboda kudin sun yi kadan.
Wannan ikirarin nata ya jawo cece-kuce.