Friday, December 5
Shadow

Shugaba Tinubu ya amince da kafa makarantar nakasassu da asibitin kashi a jihar Gombe

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya amince da kudirin dokoki 2 na kafa makarantar nakasassu da kuma asibitin kashi a jihar Gombe.

Majalisar Dattijai ta jinjinawa shugaban kasan kan wannan yunkuri wanda tace zai habbaka harkar ilimi da kiwon lafiya.

Kakakin majalisar Dattijai, Sanata Godswill Akpabio ne ya bayyana haka a yayin zaman majalisar Dattijai na ranar Laraba.

Za’a gina makarantar nakasassun ne a karamar hukumar Dukku dake jihar.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda basaraken jihar Kogi ya kubuta daga hannun masu Gàrkùwà da mutane bayan shafe wata daya a hannunsu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *