Ina Mai Godewa Allah Da Ba Na Cikin Wadanda Za A Tambaya Kan Wannan Màsifàr Da Gwamnatin Tinubu Ta Jefa Al’ummar Nijeriya A Ciiki, Cewar El-Rufa’i
A bin tambaya shine, a gobe ķiyamà Elrufai yake nufi ko a nan gidan duniya?