Wednesday, April 8
Shadow

…KA FI MAI ABU NACI: Ta Fashe Da Kukan Farin Ciki Bayan An Daura Auren Abdul M. Shariff Da Maryam Malika

…KA FI MAI ABU NACI: Ta Fashe Da Kukan Farin Ciki Bayan An Daura Auren Abdul M. Shariff Da Maryam Malika.

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Kawar Amaryar ta ce ba komai ya sa ta kuka ba, sai don saboda yadda aka yi ta yada cewa, Abdul ba aurenta zai yi ba, zai yaudare ta ne, ita ma Malikar an ce ba auren shi za ta yi ba, yaudararsa kawai take yi. Amma sai ga shi Allah Ya tabbatar da auren.

Me za ku ce?

Karanta Wannan  Su Atiku, Peter, Obi da Amaechi na jam'iyyar ADC sun sakawa takardar Alkawari hannu cewa duk wanda yayi nasarar lashe zaben dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar zasu mara mai baya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *