Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo Da Duminsa: Gawar Marigayi Dantata ta Isa Madina da safiyar yau

Rahotanni daga Madina birnin Ma’aiki na cewa, gawar marigayi Aminu Dantata ta isa birnin.

Bayan Saukar Gawar Marigayi Alh Aminu Dantata Tareda da Iyalensa; Alh Tajudeen Dantata da Hassan Dantata da Yaya, Jikoki da Yan Uwa Da Abokan Arziki duk Suna Wannan Guri Domin Mika Marigayi zuwa ga Ma’aikatan Kula Da Makabartar Baki’ah Inda akesa Rai Zasuyi masa Suttura. Allah yajikan sa Da Rahma.

Me magana da yawunsa yace zasu jira hukumomin Madina au basu lokacin da za’a masa sallah.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Aljanin da ya aureni ya sakeni, na gaji da zaman zawarci>>Murja Kunya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *