Saturday, June 27
Shadow

Mace daya tawa Namiji kadan, duk mace daya dole yana bin mata a waje>>Inji Mawaki 2face Idibia

Shahararren mawakin Najeriya, 2face Idibia ya bayyana cewa, mace daya tawa namiji kadan.

Yace mutum zai iya soyayya da mace daya amma ba zata iya biya masa bukatar sh’awarsa ba.

https://www.youtube.com/watch?v=jU9m-fDNMt0?si=zDa3SMdFeYq1nkfq

Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi.

Karanta Wannan  Tunubu yafi Atiku da Peter Obi wayau>>Inji Wani Me fada aji a yankin Yarbawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *