
A yayin da Sarkin Wakar Sarkin Kano, Nazir Ahmad ya bayyana sabuwar motarsa inda yake cewa ta fi ta Rarara tsada nunki 3 hadda canji.
Mutane da yawa sun yi ta tambayar shin da gaskene?
Dama dai Sarkin Waka yace a tambayi Sarkin Mota game da ikirarin nasa.
Kuma Sarkin Motar ya bayyana farashin motar tasa.
Sarkin Waka dai yace motar tasa zata sayi ta Rarara har sau 3.
Rarara dai bai mayar da martani ba.