
BA FADA DA MALAM BA…
Barawo Ya Sace Wayar Wannan Malamain, Bayan Kwana Biyu Kuma Barawon Ya Mutu, Shine Ake Zargin Malamain Da Hannu A Mutuwar Barawon
Saidai a hirar da aka yi da Malamin ya ce shi ba shida hannu a mutuwar domin hasalima ya yafewa barawon wayarsa da ya sace masa.
Malamin ya kuma kara da cewa duk wanda ya ce shine ya kashe barawon wayan nasa, to shima ya jira nasa.
Me za ku ce?