Friday, December 26
Shadow

Kalli Bidiyon daya daga cikin Wadanda suka yi ta’asa a jihar Benue da aka kama, Kuma ba Bafulatani bane

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Wannan daya daga cikin maharan jihar Benue ne da aka kama wanda suka kashe mutane dama da 100.

Rahoto ya bayyana cewa, shi ba Bafulatani bane.

Da farko dai an dorawa Fulani alhakin harin kasancewar jihar na fama da rikicin manoma da makiyaya.

Saidai dama bincikene kawai zai tabbatar da su wanene suka kai ainahin harin.

Karanta Wannan  Zamu yi dukkan me yiyuwa koma menene indai bai sabawa doka ba mu kayar da Tinubu zabe>>Inji Peter Obi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *