Monday, September 21
Shadow

Ina goyon bayan Tinubu ya zarce a 2027, Kuma Kwankwaso ya mai mataimaki>>Inji Dan majalisa Abdulmumin Jibrin

Dan majalisar tarayya daga jihar Kano, Abdulmumin Jibrin ya bayyana cewa, Yana goyon bayan shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya zarce a shekarar 2027.

Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Channels TV.

Yace dalilinsa shine yana son kamar yanda Arewa ta yi shekaru 8 akan mulki, itama kudu ta kammala shekaru 8.

Yace yana mamakin dan Arewa ya rika cewa an cuci Arewa a tsarin karba-karba na mulki a Najeriya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Wata Tauraruwar fina-finan Hausa da mutane suka bata kudi ta kaisu Makka ta cinye kudin kuma tace duk abinda zasu yi su yi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *