Tuesday, August 25
Shadow

Kalli Bidiyo: Har yanzu ina bin Naziru Sarkin Waka bashin kudin lefen aurensa dana hada masa bai biyani ba>>Inji Rashida Mai Sa’a

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rashida Mai Sa’a ta bayyana cewa, akwai jikakka tsakaninta da Naziru Sarkin Waka inda tace baya biyan bashi.

Ta bayyana hakane bayan da ta caccakeshi da cewa Rarara ya fishi ya hakura.

https://www.tiktok.com/@matandanaljanna/video/7523198319653391621?_t=ZM-8xld6Xo9UbI&_r=1

Rashida tace ita ta hadawa Naziru Sarkin Waka Lefen aurensa na biyu kuma har yanzu bai biyata kudin ba.

Ta bayyana hakane a wani Live data gudanar saidai da yawa sun bayyana mabanbanta ra’ayi akanta.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Kyauta Dillaliya ta Shirin Dadin Kowa ta koka inda tace An kwashe mata kudin Account dinta saboda bashin Gwamnati da ta ci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *