Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Idan Babiana ta fita daga Musulunci laifinkune(Musulman Arewa)>>Inji G-Fresh Al’amin bayan da Babiana ta zargi Musulmai ‘yan Arewa da cewa suna amfani da Bidiyon ta da ya fita suna cin zarafinta

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Abokin Tauraruwar Tiktok, Babiana, Watau, G-Fresh Al-amin ya bayyana cewa wanenen ya tabo masa Babiana?

Ya bayyana hakane a martanin bidiyon da ta yi tana kiran shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya kawo mata dauki saboda a cewarta ‘yan Arewa musulmai sun sata a gaba suna cin zarafinta da zagi da barazana bayan fitar Bidiyo ta da aka ganta ba kaya a jikinta.

A cikin Bidiyon an ji ta tana cewa, shin irin abinda addininku ya koyar daku kenan?

Tace shin wane irin musulmai ne ake dasu yanzu inda tace bari dai ta yi shiru kar ta ce komai.

https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7523574241523027206?_t=ZM-8xm6YBA1SvG&_r=1

Watakila wadannan kalamai ne suka sa G-Fresh Al’amin ya gargadi cewa, idan Babiana ta fita daga Musulunci laifinkune.

Karanta Wannan  Ana zargin Ministan Shari'a da cire sunan Shugabar bankin Fidelity Bank daga zargin Almundahana duk da shaida karara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *