Monday, December 15
Shadow

Ji yanda ‘yansandan Najeriya suka kama wani matashi da nonuwan wata mata da ya yanko

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

‘Yansanda a jihar Anambra sun kama wani matashi me suna Samuel Eze dan kimanin shekaru 25 da nonuwan wata mata da ya yanko.

‘Yansanda sun ce an kama wanda ake zargin a ranar Asabar,July 6, 2025 a Awada, Obosi dake jihar Anambra.

Kakakin ‘yansandan jihar, SP Tochukwu Ikenga ya bayyana cewa an kwace nonuwan matar da aka gani a hannunsa inda aka kaisu mutuware.

Yace yanzu ana kan binciken wanda ake zargin.

Karanta Wannan  Ji Dalilin da yasa shugaba 'yan siyasa ke ta tururuwa zuwa gidan Tinubu dake Legas

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *