
A yayin da Babiana ta nemi taimakon shahararren dan fafutuka na kudu, VDM kan yada Bidiyon tsiraicinta da ake, shi kuma ba ma inda hankalinsa ya je kenan ba.
VDM yace Babiana na sayar da magunguna da basu da rijistar NAFDAC.
Sannan tace tana sayar da maganin rage girman ciki amma da ya ga Bidiyon ta tsirara, ya ga tana da katon ciki, hakanan da ya kalli Bidiyon, ya ga nonuwanta duk sun kwanta amma tace tana sayar da maganin mikewarsu.
Yace to anan ma maganin karya ne take sayarwa tana kwace kudaden mutane.
Da yawa dai sun ce sun ji dadin irin amsar da ya bata.