
Wannan Bidiyon motar da tsohon shugaban kasa, Marigayi, Janar Sai Abacha ya rika amfani da ita kenan.
Motar dai kirar Mercedes-Benz S-Class ce kuma rahotanni sun ce an sayar da ita bayan rasuwarsa.

Shekaru 27 kenan da rasuwar tsohon shugban kasar.
Motar dai musamman aka yi ta dan Tsohon shugaban kasar, Janar Sani Abacha.