
Tauraron mawakin siyasa, Dauda kahutu Rarara ya bayyana cewa, A lokacin mulkin tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, An tafka kuskure.
Yace amma shi Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya zo gyaran kuskuren da aka tafka ne.
Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a kafar DLCHausa.
Yace a lokacin Buhari rufa-rufa aka rika yi ta yanda ga abinda ya kamata a rika yi amma sai a barshi a kauda kai, yace amma shi Tinubi dan keke da keke ne.