Monday, August 10
Shadow

A lokacin Buhari ne duk Najeriya ta susuce, saboda rufa-rufa aka rika yi, abinda ya kamata a yi sai a kauda kai, amma Tinubu ya zo gyara barnar da Buhari ya tafka ne>>Inji Dauda Kahutu Rarara

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{“transform”:1},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:true,”containsFTESticker”:false}

Tauraron mawakin siyasa, Dauda kahutu Rarara ya bayyana cewa, A lokacin mulkin tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, An tafka kuskure.

Yace amma shi Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya zo gyaran kuskuren da aka tafka ne.

Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a kafar DLCHausa.

Yace a lokacin Buhari rufa-rufa aka rika yi ta yanda ga abinda ya kamata a rika yi amma sai a barshi a kauda kai, yace amma shi Tinubi dan keke da keke ne.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda Dambe ya kaure sosai tsakanin mata sojojin Najeriya bayan da daya ta zargi abokiyar aikinta da kwace mata saurayi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *