Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon yanda ta kaya tsakanin Rashida Mai Sa’a da wata dake son lqlqta mata aure

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rashida mai sa’a ta wallafa Bidiyon hirar ta da wata me suna Rukayya wadda tace tana so ta lalata mata aure.

Rashida dai tace basu isa ba, Aurenta Allah ne ya hada kuma ita tana tare da Allah.

A Bidiyon an ji matar na ta rokon Rashidan da cewa ta yafe mata.

Matar dai na ta rokon Rashida ta yafe mata amma Rashida tace sam.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Allah Sarki Matar Gfresh, Maryam na ta banbami bayan ganin shi sunata rùngùmèRùngùmè shi da tsohuwar matarsa, Sadiya Haruna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *