Friday, December 5
Shadow

Sadiya Haruna ta kara aure, ji bayani dalla-dalla kan wa ta aura, shin ta ma yi idda, sannan a ina aka daura auren?

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Tauraruwar Tiktok, Sadiya Haruna ta sanar da yin aure ranar Juma’a.

Ta sanar da hakanne a shafinta na Tiktok.

Hakan na zuwane kwanaki kadan bayan rabuwarta da tsohon mijinta wanda tawa lakabi da best choice.

Saidai daya daga cikin abubuwan da mutane ke tambaya aakan auren nata shine ta ama yi idda kuwa? Ganin cewa ba’a dade da jin labarin rabuwarta da tsohon mijinta ba.

Sadiya dai ta amsa wannan tambaya inda tace tun watan October suka rabu da Best Choice.

Game da yanda aka daura aure kuwa, Sadiya tace an daurane kamar yanda Addinin Musulunci ya tanada.

Game da shagalin biki kuwa, Sadiya tace ba ruwanta da gangan Shedan an daura aure babu Dinner.

Karanta Wannan  Bamu yadda da karin kudin kiran waya ba, muna kiran 'yan Najeriya su kauracewa kamfanonin sadarwa>>NLC

Da aka Tambayeta da waye aka saura auren? Sadiya tace Namiji wanda yasan darajan Sunnah.

Game da dalilin da yasa Sadiya Haruna ta rabu da best Choice tace ” ba zata zauna da namijin da gindinsa ke yawo a Duniya ba”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *