Friday, December 5
Shadow

An kama Mabarata 210 a Abuja

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Hukumar dake kula da birnin tarayya, Abuja, FCTA tace ta kama akalla mabarata 210 bisa zargin aikata laifuka.

Wakiliyar hukumar, Gloria Onwuka ta tabbatar da hakaninda tace 80 daga cikin wadanda aka kama maza ne, 72 kananan yara sai 58 kuma mata ne.

Tace saboda korafin yawaitar aikata laifuka ne yasa aka kama mabaratan.

Tace wasu ma dauko hayar yara suke ba tare da sanin iyayensu ba suna bara dasu.

Tace akwai matar da suka kama wadda tace tana da kansar mama amma da aka kamata sai suka ga ashe karya take.

Karanta Wannan  Rundunar 'Yan Sanda Ta Kasa Ta Umarci Kakakin Gwamnatin Kano, Sanusi Bature Dawakin Tofa Da Ya Gurfana A Gabanta Bisa Batancin Da Ya Yi Wa Shugaban Jam'iyyar APC Na Kasa, Abdullahi Ganduje

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *