
Tauraruwar Tiktok, Sadiya Haruna ta sake wallafa Bidiyon Angonta inda aka ga tana masa ruwan addu’o’i.
An ji tana cewa, kada angon nata ya yi magana dan kada a ganeshi.
An yi ta cece-kuce sosai tsakaninta da Tsohon Mijinta Gfresh inda yace shine ya sakw aurenta.