Tuesday, September 22
Shadow

Bidiyo: Nima ban yafe wahalar da Buhari ya saka ni ciki ba, a zamanin mulkinsa sai da na sayar da gidana da keken dinkina>>Inji Garba Tela

Tauraron Tiktok, Garba Tela ya bayyana cewa, bai yafe wahalar da marigayi tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya sakashi ciki ba.

Ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa da ya wallafa inda yace a zamanin Buhari sai da ya sayar da gidansa da Keken Dinki.

Yace Buhari bai yi abin arziki ba, Tinubu yafishi.

Karanta Wannan  Ji Bukatun da Kwankwaso ya gabatarwa da APC kamin ya yadda ya koma jam'iyyar inda APC din tace ba ta yadda ba zarinsa yayi yawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *