Wednesday, April 8
Shadow

Hotuna: Mataimakin Shugaban kasa, Kashim Shettima ya jewa Matar Buhari gaisuwa

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya jewa matar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, A’isha da iyalanta gaisuwa.

Hakan ya faru ne bayan da ya isa kasar Ingila inda suka je dakko gawar Tsohon shugaban kasar.

Karanta Wannan  An yankewa matashi hukuncin kìsà saboda kàshè Kishiyar mahaifiyarsa me dauke da juna biyu da diyarta a Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *