Kasar Nijar ta aiko da wakilai bisa jagorancin Firaministan kasar, H.E. Ali Lamine Zeine halartar jana’izar marigayi tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari.
Manyan baki na ci gaba da zuwa.