
A yayin da aka kammala jana’izar marigayi tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari aka binneshi, daya daga cikin tambayoyin da ake yi sune wai ina Tunde Buhari yake?
Ba dai a ga Tunde Buhari ba a hotunan dake ta yawo na jana’izar tsohon shugaban kasar ba.
Saidai wasu na bayar da uzurin cewa, Tunde ba shi da kafacitin da za’a ganshi a wajenne saboda shi ba gwamna bane ko wani babban dan siyasa ba.