Tuesday, August 25
Shadow

Bayan da aka yi jana’izar Buhari aka gama, mutan nata tambayar wai ina babban yaronsa Tunde Buhari? Ba’a ganshi a wajan Jana’izar ba

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

A yayin da aka kammala jana’izar marigayi tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari aka binneshi, daya daga cikin tambayoyin da ake yi sune wai ina Tunde Buhari yake?

Ba dai a ga Tunde Buhari ba a hotunan dake ta yawo na jana’izar tsohon shugaban kasar ba.

Saidai wasu na bayar da uzurin cewa, Tunde ba shi da kafacitin da za’a ganshi a wajenne saboda shi ba gwamna bane ko wani babban dan siyasa ba.

Karanta Wannan  Kamfanin Mai na kasa, NNPCL ya kara farashin man fetur zuwa Naira 992 akan kowace Lita

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *