Wednesday, October 28
Shadow

Kalli Bidiyo: Duk da wajan jana’iza ne, Daurawa sun rika sai Atiku a Gaban Tinubu

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Atiku Abubakar ya samu tarba me kyau a Daura inda aka rika Sai Atiku duk da yake cewa wajan jana’izar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ne.

An ga Atiku Bisa rakiyar su El-Rufai da sauran mukarrabansa.

https://twitter.com/emmaikumeh/status/1945169570500575609?t=O9JE-AbXgXqPz3Q-_Z7_tw&s=19

Tun da safiyar Jiya ne dai Atiku ya isa Daura inda aka yi jana’izar Buhari tare dasi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon abinda ya faru tsakanin malamin Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II a jami'ar Northwest University, Kano da sarkin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *