Friday, December 5
Shadow

Wata Sabuwa: Kamin Buhari ya riga gidan gaskiya, ya saki Matarsa A’isha>>Inji Dan jarida Farooq Kperogi, Ji bayani dalla-dalla

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Dan Jarida dan asalin Najeriya dake zaune a kasar Amurka, Farfesa Farooq Kperogi ya bayyana cewa, kamin rasuwar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Ya saki matarsa, A’isha.

Farooq Kperogi ya bayyana hakane a shafinsa na Facebook ranar Laraba.

Ya bayyana hakane a martani ga labaran dake yawo cewa A’isha tace Buhari kamin ya rasu ya ce mata ta nemar mai gafarar ‘yan Najeriya.

Farooq Kperogi yace bai san ingancin wannan labari ba amma abinda ya sani shine A’isha Buhari basa tare sa mijinta kamin ya rasu ya saketa.

Karanta Wannan  Jam'iyyar APC a jihar Kebbi ta dakatar da Kabir Sani-Giant saboda kai maciji cikin gidan gwamnatin jihar ya tsorata mutane

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *