
Tauraron kwallon kafa, Cristiano Ronaldo ya bayyana cewa, a kasar Saudiyya zai ci gaba da zama har zuwa karshen rayuwarsa.
Haka ya bayyana ne a wata hira da aka yi dashi.
Ronaldo ya tsawaita kwantirakinsa a kungiyar kwallo ta Alnasr har zuwa shekarar 2027.
Da yawa dai nawa Ronaldo fatan ya musulunta.