
Tauraruwar Tiktok, Fatima wadda ‘yar Shi’a ce ta bayyana cewa, nan gaba malaman da ke baiwa tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari kariya zasu fito su ce ba Hisabi.
Ta bayyana hakane a matsayin martani ga Sheik Musa Asadussunnah wanda yace ba sai wanda aka ciwa hakki ya yafe ba sannan Allah zai yafe.
Ta yi kira ga malaman da su ji tsoron Allah.