Wednesday, November 19
Shadow

Kalli Bidiyo: Nan gaba malamannan dake baiwa Buhari kariya cewa zasu yi ba Hisabi>>Inji Fatima

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Tauraruwar Tiktok, Fatima wadda ‘yar Shi’a ce ta bayyana cewa, nan gaba malaman da ke baiwa tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari kariya zasu fito su ce ba Hisabi.

Ta bayyana hakane a matsayin martani ga Sheik Musa Asadussunnah wanda yace ba sai wanda aka ciwa hakki ya yafe ba sannan Allah zai yafe.

Ta yi kira ga malaman da su ji tsoron Allah.

Kalli Bidiyon anan

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Haduwar G-Fresh da Sheikh Ibrahim Maqari inda yace ya ji wa'azin da malam ya masa kuma yanzu zai rika fadakarwa ko da ta hanyar wasa ne

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *