Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon yanda wani mutum ya haukace a cikin banki bayan da ya je cire kudi suka ce mai an biya mai bashi dasu, shi kuma yasan bai ci bashi ba

Wannan Bidiyon wani mutum ne da ya je cire kudi a bankinsa amma suka ce masa wai an biya mai bashi dasu.

Saidai shi kuma yasan bai karbi bashin kowa ba.

Dalili kenan da ya rika ihu a cikin bankin.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda dansandan Najeriya ya Hhàrbì tayar doguwar mota(Luxurious Bus) saboda Direban yaki bashi cin hanci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *