
Wata matashiya masoyiyar tsohon shugaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari ta bayyana cewa ita burin ta shine idan ta rasu a kaita a binne kusa da kabarin tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari a Daura.
Ta bayyana cewa, Gaskiyarsa da sauran nagartarsa ce tasa take sonshi.