Sunday, September 6
Shadow

Tsadar Rayuwa: Jaridar Punch ta saka janaretanta a kasuwa zata sayar

Babbar jaridar Najeriya, Punch ta saka janaretanta a kasuwa zata sayar.

Ta tallata Janaretan nata ne a shafinta na sada zumunta inda mutane da yawa sukai ta mata tsiya suna cewa matsin rayuwa ne ya jawo hakan musamman a mulkin Bola Ahmad Tinubu.

Karanta Wannan  Ku hadani da Yahya Haifan, Naji yana cika bakin a cikin mintuna 5 zai iya kare Malam Lawal Triumph>>Inji Malama Jamila Abubakar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *