Sunday, November 22
Shadow

Kalli Hotunan yanda Abdulsamad Bua ya je gaisuwar Buhari

Attajirin Najeriya, Abdulsamad BUA ya je gaisuwar shugaban kasa, Muhammadu Buhari.

An ganshi tare da Yusuf Buhari da sauran dangin tsohon shugaban kasar yana musu gaisuwa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ganin diyar Dangote na wa mijinta girki ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *