Tuesday, September 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Ganin diyar Dangote na wa mijinta girki ya dauki hankula

An ga Bidiyon diyar Attajirin Afrika, Aliko Dangote tanawa mijinta Girki.

Fatima Aliko Dangote ta wallafa Bidiyon nata ne a Tiktok inda wasu ke mamaki, wasu kuma na mata sam barka.

Karanta Wannan  Kalli Hotunan Ministan harkokin kasashen waje, Yusuf Tuggar da sojojin Najeriya 11 da kasar Burkina Faso ta tsare inda ya tabbatar da an sakesu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *