Tuesday, February 3
Shadow

Da Duminsa: Kwankwaso ya bayyana dalilin zuwansa Fadar Tinubu, kuma abin ya bada mamaki sosai

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{“square_fit”:1},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:true,”containsFTESticker”:false}

Tsohon Gwamnan jihar Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso Ya bayyana abinda suka tattauna da Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.

A yau ne dai aka ga Kwankwaso ya je fadar shugaban kasar inda suka gana.

Da yake magana da manema labarai bayan ganawar tasu, Kwanwaso yace siyasa ce ta kaishi wajan Tinubu.

Sannan ya kara da cewa akwai yiyuwar zasi yi aiki tare shi da Tinubun, saidai bai kara wani cikakken bayani ba akan hakan.

Wannan haduwa ta Tinubu da Kwankwaso na zuwane bayan da ‘yan adawa suka hade a jam’iyyar ADC.

Karanta Wannan  Lauya da ya halarci zaman Kotun inda aka yi shari'ar Maiwushirya da 'YarGuda yace kotun ba tursasa musu aure ta yi ba, sune suka ce suna son yin aure shine kotu tace to tunda hakane ta yafe musu laifin da suka yi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *