Friday, December 5
Shadow

Kallo Bidiyon Da Duminsa: Yanda aka hana Sanata Natasha Akpoti shiga majalisar Dattijai

Rahotanni daga majalisar Dattijai dake Abuja na cewa, jami’an tsaro sun hana sanata Natasha Akpoti shiga cikin majalisar.

Dama dai tuni aka jibge jami’an tsaro a wajen majalisar Dattijai dan hana sanata Natasha Akpoti shiga majalisar.

Hakan na zuwane bayan da Sanata Natasha Akpoti ta sanar da cewa zata koma majalisar a yau, Talata biyo bayan hukuncin kotu da ya bata damar yin hakan.

Karanta Wannan  DSS ta maka Sowore da X da Facebook a kotu saboda ya kira shugaba Tinubu me laifi kuma ya zargi shugaban kasar da fadar ba daidai ba game da magance matsalar rashawa da cin hanci a Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *