Saturday, June 27
Shadow

Kallo Bidiyon Da Duminsa: Yanda aka hana Sanata Natasha Akpoti shiga majalisar Dattijai

Rahotanni daga majalisar Dattijai dake Abuja na cewa, jami’an tsaro sun hana sanata Natasha Akpoti shiga cikin majalisar.

Dama dai tuni aka jibge jami’an tsaro a wajen majalisar Dattijai dan hana sanata Natasha Akpoti shiga majalisar.

Hakan na zuwane bayan da Sanata Natasha Akpoti ta sanar da cewa zata koma majalisar a yau, Talata biyo bayan hukuncin kotu da ya bata damar yin hakan.

Karanta Wannan  Duka 'yan Siyasar Arewa Har ni mun baiwa mutanen Arewa Kunya, muna da hannu a lalacewar yankin Arewa dan haka dole mu fito mu baiwa mutane hakuri>>Inji Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Uba Sani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *