Saturday, June 27
Shadow

Hotuna: Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya je duba Gwamnan Katsina

Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima ya ziyarci gwamnan jihar Katsina Malam Umaru Dikko Raɗɗa wanda aka sallama daga asibiti bayan kwanciya jinya na ƴan kwanaki sakamakon hatsarin da ya samu a mota tsakanin hanyar Daura zuwa Katsina.

Karanta Wannan  Wadda tafi kowa tsufa a Duniya ta mùtù tana da shekaru 116

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *