Monday, October 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Wanda suke rike da matata sub kirani, na kaiwa ‘yansanda Rahoton amma sun ce min wai kawai in je in biya kudin da aka nema dan a sako min iyalina>>Inji Ishaq Major

Tauraron dan Gwagwarmaya, Ishaq Major ya bayyana cewa, wadanda suke rike da matarsa da dansa sun kirashi.

Yace ya je wajan ‘yansanda dan kai musu korafi.

Amma sai suka ce wai ya je ya biya kudin da aka nema dan a sako masa iyalinsa.

Karanta Wannan  Taufa Kalli Yanda wani dan Kripto ya lalata kwamfutarsa da sauran kayan amfaninsa saboda haushin Kasuwa ta lalace, yace ya sayar da komai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *