Monday, October 5
Shadow

Kalli Bidiyon yanda shugaba Tinubu ke zuwa Ofis a kafa

A jiyane dai labarai suka karade kafafen sada zumunta cewa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a kasa yake zuwa ofis daga gidansa a Villa.

Shugaban hukumar tattara Haraji ta kasa, NRS, Adedeji ne ya bayyana haka a wata hira da aka yi dashi.

A yau kuma sai aka tashi magoya bayan shugaban kasar suna yada Bidiyon da ikirarin cewa shine yake takawa da kafa zuwa ofishinsa.

Karanta Wannan  Dalilin da yasa duk da zuwan sojojin Amurka Najeriya ba'a fara ganin habakar tsaro ba>>Injin Hukumar sojoji Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *