Friday, December 5
Shadow

Ba zai yiyu Mutum yana PDP kuma yace yana tare da hadakar jam’iyyar ADC ba, saidai mutum ya zabi daya>>Inji Gwamnan Bauchi

Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed ya bayyana cewa ba zai yiyu mutum yace shi dan PDP ne kuma dan jam’iyyar hadaka ta ADC ne a saidai mutum ya zai daya.

Gwamnan ya bayyana rashin jin dadinsa da ‘yan jam’iyyar PDP dake hada kai da ‘yan ADC.

Yana maganane a wajan taron jam’iyyar ind yace ba zasu amince da rashin da’a ba dolene mutum ya zabi daya ko ADC ko PDP.

Gwamnan yace hadakar ADC ba akan daidai suke ba.

Karanta Wannan  Ma'aikatar Noma tace ma'aikatanta su dauki azumin kwana 3 dan yin Addu'a a samu wadataccen Abinci a Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *