Kotu ta tura G-Fresh Al’ameen gidan gyaran hali na tsawan wata biyar ko ya biya tarar Naira dubu dari biyu.
An samu G-Fresh da watsa takardun Naira dubu dubu a shagøɲ Rahama Sa’idu dake Tarauni ya yin da suke nishadi a junansu.
Me zaku ce?