Wannan wani matashine da ya gayyaci Budurwa zuwa dakinsa.
Ashe ‘yar uwarsa ce be sani ba.
Ko da ta zo ya ganta sai ya rufe ta da fada inda yace sai ya fada a gida irin rayuwar da take.