An ga Ministar Al’adu, Hannatu Musa Musawa Tana rerawa Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu waka
An ji ta saka Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umar Radda a cikin wakar.
Wakar dai ta dauki hankula sosai inda ake ta muhawara akai.