Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon yanda magoya bayan kungiyar kwallon kafa ta Barcelona suka yi taro a Kano

Magoya bayan kungiyar Kwallon kafa ta Barcelona sun yi taro a Kano.

Wannan taro suna yinsa duk shekara dan nuna goyon baya ga kungiyar tasu.

Kalli Bidiyon anan:

https://www.youtube.com/watch?v=do414VtATCw?si=U2RjBKik3md9HBpU
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda wani mutum ya haukace a cikin banki bayan da ya je cire kudi suka ce mai an biya mai bashi dasu, shi kuma yasan bai ci bashi ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *