Wednesday, September 30
Shadow

‘Yan majalisar Dattijai sun tafi hutun wata biyu

‘Yan majalisar Dattijai sun tafi hutun watanni biyu da suka saba yi duk shekara.

Sai nan da watan Satumba 23 sannan zasu dawo daga hutun.

Saidai kakakin majalisar Dattijai, Sanata Godswill Akpabio ya bayyana cewa, sauran kwamitin majalisar zasu ci gaba da aiki a yayin da ake hutun.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Tauraron fina-finan Hausa, Sani Musa Danja ya gina katafaren gida, Abokansa sun je masa murna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *