Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo da Duminsa Yanda aka saka gawa a kabari, amma kabarin ya ki karbarta a makabartar Bashama dake Kaduna, hankula sun tashi

Rahotanni daga jihar Kaduna na cewa, Kabari ya ki karbar gawar wata mata da ta rasu.

Rahoton yace lamarin ya farune a Makabartar Bashama dake Tudun Wada Kaduna.

A Bidiyon an ga hadda mata nata tururuwar zuwa ganin abinda ya faru cikin makabartar

Saidai wasu da yawa sun musanta faruwar lamarin:

Rahotan dai yace lamarin jita-jitane.

Karanta Wannan  Za'a kori Peter Obi daga jam'iyyar Labour Party saboda ya shiga hadakar 'yan Adawa ta kayar da Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *