Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Iyayen wannan yarinyar na ta shan yabo saboda ta ki amincewa dan ajinsu ya mata rubutu a jikin kayanta irin wanda ake yi bayan an kammala makaranta

Wannan wata matashiyace da iyayenta ke ta shan yabo sosai a kafafen sada zumunta bayan abinda da aikata.

Yarinyar dai taki amincewa ne abokin karatunta ya mata rubutu a jikin kayan ta irin wanda ake yi dinnan bayan an kammala karatu.

Da ya takura sai ya mata a karshw ta falla masa mari.

Da yawa sun jinjina mata sosai, har wani ya mata kyautar kudi.

Karanta Wannan  Kotu ta hana tsohon Gwamnan jihar Kogi, Yahya Bello Fasfo dinsa inda yace yana son ya je kasar waje a duba lafiyarsa, Saidai kotun tace bai bayar da hujjar cewa Likitocin Najeriya ba zasu iya magance rashin lafiyar tashi ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *